Kujeru 300 kacal muka sayar daga cikin 6,000 da aka ware wa Kano — Hukumar Alhazai
Saudiyya ta bayar da wa’adin cewa za ta rufe bayar da biza kwana 50 kafin ranar Arfa.
Labarai
Saudiyya ta bayar da wa’adin cewa za ta rufe bayar da biza kwana 50 kafin ranar Arfa.
Sanatocin sun ce ba su son mutanen Nijar su shiga wahala saboda takunkumin da aka sanya wa kasar.
Rahotannin jami’an tsaro sun ce motar ta kwace ta shiga daji da mutanen da ke cikinta.
Kotun ta tsige shi tare da ayyana dan takarar jam’iyyar PDP a matsayin wanda ya lashe zaben.
Ina so wannan matsala ta kwacen babura ta zama tarihi saboda na samu abin da zan yi alfahari a nan gaba.