Labarai

Labarai

Masu garkuwa da mutane 4 sun shiga hannu a Jigawa

Kazalika, rundunar ta cafke wani mutum da ya kware wajen kera bindiogi a jihar.

Haramta ayyukan gidajen Gala ya janyo cece-kuce a Jigawa

Rufe gidajen Gala zai dakile kofar nishadi da mutane ke shagaltuwa da ita da zarar sun taso daga wurarensu na aiki.

Rikicin Gaza: Sheikh Dahiru Bauchi ya ba wa Falasɗinawa Naira miliyan 100

An umurce shi ya hada kan dukkan almajiran Shehu Ibrahim su taimaka a hada wannan kudi.

Sojoji sun kashe wani babban kwamandan Boko Haram a Borno

An kashe shi ne tare da wasu mayaka a harin sojoji ta sama

Sojoji sun kashe ’yan ta’adda 99, sun kuɓutar da mutum 139 a mako guda

An gudanar da ayyukan ne a fadin Arewa maso Gabas, Arewa ta Tsakiya, da Arewa maso Yamma.