Labarai

Labarai

Kotun Daukaka Kara ta tabbatar wa APC kujerar Gwamnan Nasarawa

Kotun Daukaka Kara ta dawo wa Gwamnan Nasarawa, Abdullahi Sule na Jam’iyyar kujerarsa, da kotun korafin zabe ta kwace.

Zaben Gwamnan Nasarawa: Ana Zanga-zanga a Kotun Daukaka Kara

Al’ummar Nasarawa sun yi dafifi a kotun daukaka kara da ke shirin yanke hukunci kan kwace kujerer gwamnan jihar

Zaben Kano: NNPP ta bukaci hukumar shari’a ta binciki kotun daukaka kara

Jam’iyyar NNPP ta bukaci Hukumar Ayyukan Shari’a ta binciki tufka da warwarar da ke cikin hukuncin Kotun Daukaka Kara kan shari’ar z

Za a kori ’yan Keke-NAPEP daga garin Abuja

Wike ya ce daga watan Disamba sabbin motocin daukar mutane a kwaryar birnin Abuja za su fara aiki

Najeriya za ta fara fitar da tataccen mai kasar waje a 2024 —NNPCL

NNPC ya ba wa ’yan Najeriya tabbacin cewa cikin watanni uku masu zuwa ba za a samu karancin mai yadda ake gani ba a lokacin bukukuwan Kirsimeti da Sab