Labarai

Labarai

’Yan kungiyar asiri 27 sun shiga hannu a Nasarawa

Hukumar Tsaron ta Farin Kaya (NSCDC), ta kama wasu mutane 27 kan zargin su da zama mambobin kungiyoyin asiri a Jihar Nasarawa.

Nasarawa: ’Yan Sanda Sun Gargadi Jam’iyyu Gabanin Hukuncin Kotun Daukaka Kara

Rundunar ’yan sanda a jihar Nassarawa ta hori jam’iyyun siyasa da magoya bayansu da su guji tayar da tarzoma gabanin zaman kotun daukaka kara ka

Zaben Kano: Ba a ba mu kundin hukuncin kotun dukaka kara ba —NNPP

NNPP ta koka cewa rashin ba wa lauyoyinta kundin hukuncin kotun da ta kwace kujerar Gwamnan Kano Gwamna Abba Kabir Yusuf na barazana ga kokarin jam

Gidauniyar Zakka ta horar da matasa 370 dabarun dogaro da kai a Gombe

Ashe ba aikin gwamnati ne kadai ke samarwa da mutum yadda zai yi rayuwa da sana’a ko kasuwanci ba.

Sojoji Sun Kashe ’Yan ISWAP A Kwalekwale A Tafkin Chadi

Dakaraun Operation Hadin Kai na Rundunar Sojan Saman Najeriya sun kashe wasu mayakan Kungiyar ISWAP da daman gaske a cikin kwalekwale a Karamar Hukuma