Dalilin da ba na kewar barin kujerar shugabancin Najeriya — Buhari
Ina jin likita na ne kaɗai zai iya ba da hakikanin amsa a kan koshin lafiyata.
Labarai
Ina jin likita na ne kaɗai zai iya ba da hakikanin amsa a kan koshin lafiyata.
“Kusan kaso 40 cikin 100 ma wadanda aka yi wa aikin ba ma ’yan Gombe ba ne”
Hukumar mu ta hana fasa kwauri ba za ta iya aiki ita kadai ba saboda fadin iyakar Katsina da Nijar.
Mutumin yana da mata wadda a yanzu haka tana da juna biyu.
Sabuwar hukumar za ta taimaka wajen kula da hakkin mallakar filaye a kasar nan.