Hukumar CAC ta soke lasisin kamfanoni 400,000 a Najeriya a 2025
Ta bayyana cewa ta cire sama da kamfanoni 400,000 daga rajistarta a shekarar 2025, saboda rashin aiki da kuma kin bin ka’idojin da aka gindaya.
Labarai
Ta bayyana cewa ta cire sama da kamfanoni 400,000 daga rajistarta a shekarar 2025, saboda rashin aiki da kuma kin bin ka’idojin da aka gindaya.
Wasu direbobi sun koka kan rashin tsaro a hanyar, inda suka ce saɓanin wasu hanyoyi masu haɗari ba, babu sojoji a wuraren da ake yawan samun hare-hare
Kusan shekara guda bayan alƙawarin biyan diyyar mafarautan Kano 16 da aka yi wa kisan gilla, iyalansu sun ce ba su samu wani tallafi daga gwamnatin Ed
Rahotanni sun danganta lamarin da tuƙin ganganci da ya yi ajalin mutum 30, wasu da dama kuma suka tsallake rijiya da baya da raunuka.
Za a fara zaman gaggawar da misalin ƙarfe 12 na ranar Talata.