Labarai

Labarai

Matsalar tsaro ta ragu sosai a mulkin Tinubu – Ribadu

Ya ce amma duk da haka, Tinubu bai cika surutu da yawa a kai ba

Matsalar tsaro: An ƙone uwa da jaririyarta ƙurmus a Sakkwato

Ta kone ne bayan ’yan bindiga sun bude wa motar da take ciki wuta

Gobe kotun daukaka kara za ta yanke hukunci kan zaben gwamnan Kano

Kotun Ɗaukaka Kara ta Tarayya da ke zamanta a Abuja ta sanar cewa gobe za ta yanke hukunci kan zaben Gwamnan Kano tsakanin Gawuna da Abba Gida-gida

DSS Ta Sake Gurfanar Da ‘Maitangaran’ Kan Kitsa Harin Boko Haram A Kano

Hukumar tsaro ta farin kaya ta Najeriya (DSS) ta sake gurfanar da wanda take zargi da kitsa hare-haren Boko Haram a Kano a shekarar 2014 a gaban Kotun

Fada ya barke bayan harin ’yan bindiga a Sakkwato

Mutane da dama sun rasu a wani rikicin daukar fansa bayan harin da ’yan bindiga a yankunan Karamar Hukumar Tangaza a Jihar Sakkwato