Ba mu samu umarnin kotu na hana mu yajin aiki ba — TUC
A daren rana Litinin ne kungiyoyin biyu suka sanar da fara yajin aikin gama-gari.
Labarai
A daren rana Litinin ne kungiyoyin biyu suka sanar da fara yajin aikin gama-gari.
Akalla mutum hudu ne suka mutum a lokacin da babbar motar dakon kaya ta yi awon gaba da wata bus da Keke NAPEP.
Wannan na zuwa ne bayan fara yajin aikin da kungiyoyin kwadago suka shiga a ranar Talata.
Nuhu Ribadu ya ce an kama bata-garin da suka lakada wa shugaban NLC na Kasa duka kawo-wuka a Imo
CBN ya ce babu raina daina amfani da tsofaffin kudin sabanin wa’adin da aka yanke da fari.