Labarai

Labarai

Amarya ta kone gidan mijinta a Adamawa

Amaryar ta shiga hannun ‘yan sanda a jihar.

Matashin dan kasuwa ya rataye kansa a Kano

Matashin dan kasuwar ya shiga damuwa bayan da wasu abokan kasuwancinsa suka damfare shi kayan da ya saya da kudaden rance

Gwamnan Zamfara ya ayyana dokar ta baci a bangaren ilimi

Gwamnan ya ayyana dokar ne ganin yadda ilimi ke tafiyar hawainiya a jihar.

Yadda yajin aikin NLC ya kasance a Bauchi da Kano

NLC da TUC sun tsunduma yajin aikin ne a daren ranar Litinin.

Za mu gina wa marasa karfi gidaje —Gwamnati

Gwamnatin Tarayya ta ce za ta samar da gidaje masu rangwamen kudi da ’yan Najeriya masu karamin karfi