Labarai

Labarai

’Yan ta’adda sun kashe kwamandan jami’an tsaro a Katsina

’Yan ta’addan sun gamu da tirjiyar jami’an tsaro da aka yi karon batta a tsakanin bangarorin biyu.

’Yan Kannywood da dama sun kaurace wa taron da Hisbah ta gayyata a Kano

Mun aike wa ’yan fim din takardar gayyata ta hannun Abba Almustapha.

Gwamna Douye Diri na PDP ya sake lashe Zaɓen Bayelsa

Mista Diri ya samu wa’adi na biyu ne bayan ya lashe zaben da ƙuri’a 175,196.

Jami’an tsaro sun kashe ’yan bindiga sun ceto mutane a Katsina da Kaduna

Jami’an tsaro sun kashe ’yan bindiga shida tare da kwato makamai a jihohin Kaduna da Katsina

Yau Hisbah za ta yi zama da ’yan Kannywood

Jarumai da daraktoci da furodusoshin Kannywood sun bayyana takaici bisa sigar da Hisbah ta gayyace su zuwa ofishinta