Labarai

Labarai

An cafke matar da ta sace ’yar shekara 3 a Neja

Wadda ake zargin ta shaida wa ’yan sanda cewa ta riga ta karbi wasu daga cikin kudin da ta sayar da yarinyar

MDD ta yi juyayin mutanen da Isra’ila ta kashe a Gaza

Isra’ila ta kashe Falasdinawa sama da 11,000, yawancinsu kananan yara da mata da tsofaffi a Gaza.

An kama mutum 5 da ake zargi da yi wa Alkali dukan kawo wuka a Gombe

Mahara sun yi wa alkali da ma’aikatan kotu dukan kawo wuka kan rikicin fili a Gombe.

Angon da aka yi wa auren gata a Kano ya zargi surukansa da neman raba auren

Batun kayan lefe ya tayar da zaune tsaye tsakanin wani ango da Gwamnatin Kano da aka yi wa auren gata da surukansa

Gobara ta tashi a Kasuwar Gamboru da ke Maiduguri

Babbar Kasuwar Gamboru ta yi gobara bayan wata biyar da wata gobara ta lakume bangaren kasuwar