Labarai

Labarai

Samanja: Tauraron wasan kwaikwayo ya rasu yana da shekaru 84

Za a yi jana’izar fitaccen dan wasan kwaikiwayo Samanja Mazan Fama a safiyar yau Asabar a Kaduna bayan ya rasu yana da shekaru 84

Sayen kuri’u N40,000 a zaben Bayelsa ya bar baya da kura

Masu zabe sun bayyana cewa ’yan siyasa sun rika sayen kuri’u har a kan N40,000 a zaben gwamnan jihar Bayelsa.

Mace Manjo-Janar ta farko a Najeriya ta rasu

Macen da ta fara kaiwa matsayin Manjo-Janar a rundunar sojin Najeriya, da ma yankin Afirka ta Yamma, Aderonke Kale ta rasu tana da shekaru 84

Sakamakon zaben bogi ya tayar da kura a Kogi

Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta ce tana bincike don gano ta inda wani jabun sakamakon zaben Gwamnan Jihar Kogi da aka gani ya samo asali. Wata kungiyar

Yadda ake sayen kuri’u a Zaben Gwamnan Kogi

Wakilinmu ya ruwaito yadda jama’ar jihar ke tattauna yadda ake musu alkawairn N5,000 idan suka zabi dan takarar da aka yi musu tayi.