Hatsarin mota ya yi ajalin mutum 79 cikin wata 10 a Gombe – FRSC
Adadin ya kunshi alkaluma ne daga farkon watan Janairu zuwa karshen watan Oktoba
Labarai
Adadin ya kunshi alkaluma ne daga farkon watan Janairu zuwa karshen watan Oktoba
Maharan sun yi awon gaba da matan biyu ne a daren Juma’ar da ta gabata.
Hatsarin ya rutsa da manoman yayin da suke hanyar dawowa daga gonakinsu.
Za a gina gadojin ne a kan kusan Naira biliyan 30
Hare-haren ‘yan bindiga na ci gaba da kamari a jihar.