An tsinci gawar mai gadi rataye jikin lilo a wata Firamare a Gombe
Haka aka wayi gari da ganin gawar tasa ba tare da sanin dalilin rataye kansa ba. Ya rasu ya bar mata da ’ya’ya.
Labarai
Haka aka wayi gari da ganin gawar tasa ba tare da sanin dalilin rataye kansa ba. Ya rasu ya bar mata da ’ya’ya.
An ruwaito cewar maharan sun yi sa manoman kisan gilla a gonakinsu.
Yunusa Ari ya yamutsa hazo bayan da ayyana Binani a matsayin wadda ta lashe zaben gwamnan Adamawa ana tsaka da kirga kuri’u
Ministan ya ce batun jirgin na ‘Nigeria Air’ yana gaban shugaba Tinubu.
Ana sa ran shugaban zai yi jawabi game da sha’anin tattalin arziki da kuma yaki da ta’addanci.