Labarai

Labarai

Zaben Gwamnan Kano: Aminiya za ta kawo labarai kai-tsaye daga kotun daukaka kara

Aminiya za ta kawo rahotanni kai-tsaye daga Kotun Daukaka Kara ta Tarayya da ke Abuja kan shari’ar zaben Gwamnan Kano tsakanin Abba Kabir Yusuf

Tinubu zai yi balaguro zuwa Saudiyya

Tinubu zai je taron ne da zimmar neman ƙarin zuba jari daga ƙasashen waje.

An yi garkuwa da matan shugaban karamar hukuma a Jigawa

’Yan bindiga sun kutsa gidan Shugaban Karamar Hukumar Kiyawa a Jihar Jigawa, Nasiru Ahmad, suka yi awon gaba da matansa.

An kama shi da buhu 300 na tabar wiwi

’Yan sandan sun kama wani mutum na buhuna 300 na tabar wiwi a Fatakwal, babban birnin Jihar Ribas. Kakakin rundunar ’yan sandan jahar, Nwonyi Emeka, y

Ana zargin mai unguwa da fyade da sa wa yarinya cutar HIV a Jigawa

Za a gurfanar da basarake a kotu kan zargin fyade, yin ciki da kuma sanya wa wata karamar yarinya kwayar cutar HIV a Karamar Hukumar Gwaram ta Jihar J