Labarai

Labarai

Karancin danyen mai ya hana Matatar Dangote fara aiki

A karo na biyu an dage lokacin fara aikin matatar wadda ake sa ran za ta taimaka wajen rage matsalar karancin mai a Najeriya da wasu kasashen Afirka.

An yanke wa mai garkuwa da mutane hukuncin rataya

Kotu ta yanke wa wani mai shekara 59 hukuncin kisa ta hanyar rataya kan laifin yi wa wani yaro mai shekaru hudu.

Yadda rashin haihuwa ke kawo mutuwar aure

Likitoci da malaman Musulunci sun bayyana rashin haihuwa a matsayin daya daga cikin manyan dalilan mutuwar aure

Ba kama shugaban NLC muka yi ba — ’Yan sanda

Rundunar ta ce ta tseratar da shugaban na NLC daga shirin wasu na kai masa hari a jihar.

Majalisa ta tabbatar da Chira a matsayin babban mai binciken kudi na tarayya  

Majalisar Dattawa ta tabbatar da shi bayan wasikar da Shugaba Tinubu ya aike mata.