Labarai

Labarai

’Yan sanda sun kama shugaban ƙungiyar ƙwadago na ƙasa

Yanzu haka ma shugaban ’yan ƙwadagon yana samun kulawa a Asibitin ’Yan sanda da ke Owerri.

Kotu ta yanke wa wanda ya watsa wa budurwarsa ruwan batir daurin rai da rai

Ya watsa mata ne bayan ta ki yarda ta aure shi

Gwamnati ta raba wa mata masu karamin karfi 15 injin niƙa a Edo

Ma’aikatar noma ce ta raba tallafi kyauta

Ta mutu tana saduwa da saurayinta da ya sha maganin karfin maza

Saurayin dai ya sha maganin ne don ya birge ta

Na buƙaci a daina biya na kuɗin fansho da alawus-alawus na tsohon gwamna — Ɗankwambo

Wannan lamari ba kansa farau ba a cewar Daraktan Yada Labarai na Fadar Gwamnatin Gombe, Ismai’la Misilli.