Labarai

Labarai

Ana zargin mai shekaru 55 da yi wa karamar yarinya fyade a Gombe

An cafke mutumin ne tare da wani matashi mai shekara 18 kan zargin makamanciyar wannan aika-aikar.

Cin Gashin-Kai: An rufe Majalisar Dokokin Gombe

Majalisar za ta ci gaba da zama a rufe har sai baba-ta-gani.

Mun gano gawarwaki 80 a maboyar masu garkuwa da mutane – Gwamnan Abiya

Ya ce sun gano kusan yanki daya ake kai duk kudaden da masu garkuwa ke karba a Jihar

Kudaden aikin da ake ba ’yan majalisa sun yi kaɗan – NILDS

Cibiyar ta ce yawanci hukumomin da ’yan majalisar ke sanya wa ido ne ke daukar nauyinsu

An lakada wa Fasto da ɗan cocinsa duka kan zargin satar mazakuta

Daga bisani ’yan sanda sun yi nasarar cetar mutanen