Labarai

Labarai

An lakada wa Fasto da ɗan cocinsa duka kan zargin satar mazakuta

Daga bisani ’yan sanda sun yi nasarar cetar mutanen

’Yan bindiga sun kashe ma’aurata da malamin firamare a Kaduna

Malamin da lamarin ya rutsa da shi, Mista Sunday Akorh, ya kasance malamin firamare daya tilo a kauyen.

Jirgin ruwa dauke da mutum 100 ya nutse a Kogin Binuwai

Wani jirgin ruwa ya kife a yayin da yake dauke da fasinjoji kimanin 100, yawancinsu kananan yara da mata a Kogin Binuwai. Fasinjojin da suka hada da m

Za a kammala bututun iskar gas na Ajaokuta-Kano a 2024 —NNPC

Kamfanin NNPC ya ce nan da karshen shekarar 2024 za a kammala aikin bututun iskar gas da ya tashi daga Ajaokuta-Kaduna-Kano (AKK).

Matatar Man Kaduna za ta fara aiki a 2024 —Minista

Ministan Mai, Heineken Lokpobiri, ya ba da tabbacin za a kammala gyaran Matatar Mai ta Kaduna kuma ta fara aiki a shekarar 2024