Labarai

Labarai

Najeriya ta yi galaba kan kamfanin P&ID a shari’ar bashin dala biliyan 11

Shi dai P&ID ya musanta cewar ya samu kwangilar ce ta hanyar bayar da cin hanci.

Za mu fara bai wa dalibai rancen kudin karatu a watan Janairu — Tinubu

Tinubu ya ce zamanin yajin aiki a bangaren ilimi a Najeriya ya zo karshe.

HOTUNA: Yadda Mahaddata Al-Kur’ani ke neman gurbin karatu a makarantar Kwankwaso

Daruruwan mahaddata Al-Kur’ani sun yi dafifi a gidan Sanata Rabiu Kwankwaso don neman gurbin karatu da sabuwar cibiyar Musulunci da ya kafa

An kama masu yunƙurin daura auren jinsi a Gombe

Wasu matasa 76 da ake zargin ’yan luwadi ne da ke shirin daura auren jinshi sun fada komar hukumar tsaron farin kaya (NSCDC) a Gombe.

Zaben Adamawa: Kotu ta dage ranar gurfanar da Hudu Yunusa

A safiyar yau Litinin ya kamata a gurfanar da Barista Hudu, amma hakan ba ta samu ba