’Yan bindiga sun kashe mutane 9 sun sace wasu a Katsina
Wani dan sanda na daga cikin mutanen da aka kashe, sannan ba a iya tantance adadin waɗanda aka yi garkuwa da su ba
Labarai
Wani dan sanda na daga cikin mutanen da aka kashe, sannan ba a iya tantance adadin waɗanda aka yi garkuwa da su ba
An tsaurara matakan tsaro a Kotun Koli inda a yau za ta yi zama kan karar da Atiku da Peter Obi suka daukaka domin ƙalubalantar nasarar Tinubu a zaben
Wasu da ba a san ko su wane ne ba sun kashe wata daliba mai suna ’yar aji uku a Kwalejin Ilimi (COE) ta Jihar Gombe da ke garin Biliri
Ana zargin ’Yan Kalare ne suka yi wa matar mai ’ya’ya takwas yankan rago a garin Gombe.
Majalisar Dinkin Duniya, za ta samar da wani tsari mai suna “Karfafa Zaman Lafiya a Kananan Hukumomi da Jihohin Katsina da Kaduna