Labarai

Labarai

’Yan ta’adda sun kashe jami’in kwastam a Yobe

Mazauna garin sun shaida wa Aminiya cewa ayyukan ‘yan Boko Haram a garin Geidam ya karu a ‘yan kwanakin nan.

Sojoji sun kashe mayakan ISWAP 6 A Borno

Sojojin Najeriya sun kashe mayakan ISWAP shida tare da fatattakar wasu da dama a wani harin kwantan bauna da kungiyar ta kai musu suna tsaksa da sinti

Zirin Gaza: Indiya ta ba wa Falasdinawa kayan jinkai

Indiya ta tura ton 38.5 na kayan jinkai ga al’ummar Falasdinawa da hare-haren Isra’ila suka daidaita a Zirin Gaza

Shugaban Kwamitin Kafa Rundunar Tsaro a Sakkwato Ya Yi Murabus

Shugaban kwamitin kafa rundunar tsaro ta Jihar Sakkwato, Kanar Garba Moyi mai ritaya ya yi murabus kwana biyar bayan kafa kwamitin.

Zargin kisa: Ana bincike kan rasuwar Kwamishinan ’yan sanda a Borno

’Yan sandan sun fara bincike kan rasuwar Kwamishinan ’Yan Sandan Mai Kula da Sauya Tunanin ’Yan Ta’adda Ibrahim Idriss Garba