Tubabbun ’yan Boko Haramn 6,900 sun dawo cikin al’umma a Borno
Wasunsu sun yi aure, wasu sun fara harkokin kasuwanci, wasu kuma sun rungumi aikin noma kuma yana yin kyau
Labarai
Wasunsu sun yi aure, wasu sun fara harkokin kasuwanci, wasu kuma sun rungumi aikin noma kuma yana yin kyau
‘Yan uwansa dalibai dama sun ce ya je makarantar ba shi da lafiya
’Yan sanda sun kama mijin matar auren da aka kashe a Borno
Majalisar Dattawa ta yi watsi da kudurin da ke neman Gwamnatin Tarayya ta sake bude iyakar Najeriya da Jamhuriyar Nijar.
Jiragen sojin Najeriya na rundunar Operation Hadin Kai sun kashe ’yan ta’addan kungiyar ISWAP fiye da 100 a yankin marte da ke Jihar Borno