Labarai

Labarai

Gwamnatin Kano ta rufe wasu asibitoci masu zaman kansu

Gwamnatin ta ce wasu daga cikinsu ba su da yanayin da ya kamata mara lafiya ya kwanta a ciki

Wayar wutar lantarki ta kona mutum 6 kurmus a Filato

Wutar ta tashi ne lokacin da mutanen ke tsaka da barci

Gwamnatin Kano ta ba ma’aikaci kujerar Hajji saboda mayar da N16m da ya tsinta

Don haka muka ga dacewar mu kyautata wa wannan ma’aikaci, saboda gaskiya da halin kwarai da ya nuna.

Sun ‘sace’ tirela mai dauke da kayan miliyan 550

Sun dai yi amfani ne da bindiga wajen tilasta wa direban karkatar da tirelar

Mumbari ba wajen raddi da zage-zage ba ne — Sheikh Yusuf Langai

Zai fi kyau malamanmu su rika tabo kowane janibi na rayuwar al’umma.