Labarai

Labarai

Yakin Gaza: Yadda ake kwaso ’yan Najeriya da suka makale

An kashe ’yan kasar Thailan 20 a yayin da Kasashe ke rububin kwashe ’yan kasarsu da suka makale a yankin Falasdinawa da Isra’ila

An damfari matar Sarkin Bichi

Surukar Sarkin Kano, matar Sarkin Bichi ta maka abokin kasuwancinta a kotu kan damfarar kudin da ta zuba jari

Mutanen da Tinubu ya nada a Ma’aikatar Sadarwa

Tinubu ya ce sabbin shugabannin hukumomin da ke karkashin ma’aikatar sadarwa, da ya nada “sun fara aiki nan take”.

‘ASUU ba za ta bar shiga yajin aiki ba sai gwamnati ta yi abin da ya makata’

Ƙungiyar ASUU ta yi bore kan shirin Asusun Kula da manyan makarantu (TETFUND) na sanya jami’o’i masu zaman kansu a cikin masu cin gajiyar

’Yan bindiga sun kashe dagaci sun sace jama’arsa a Neja

’Yan bindiga sun harbe wani dagaci har lahira sannan suka yi awon gaba da jama’a da dabbobi a yankinsa a Jihar Neja.