Labarai

Labarai

Rikicin Gaza: Netanyahu na neman tayar da Yakin Duniya na Uku

Akinyemi ya ce Netanyahu na neman amfani da rikicin Zirin Gaza ya haɗa Amurka da Iran faɗa

Cutar Diphtheria ta kashe yara 117 a Yobe

Kananan yara 117 sun rasu a Jihar Yobe a sakamakon kamuwarsu da annobar cutar Diphtheria mai sarke numfashi.

Lafiyar Kwakwalwa: WHO ta ba wa ’yan jarida horo na musamman

Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) a karqashin Majalisar Dinkin Duniya ta ba wa ’yan jarida horo na musamman kan kula da lafiyar kwakwalwa.

NECO: Kashi 60 na dalibai sun samu ‘Credit’ 5 da lissafi da Ingilishi

Kashi 84 na dalibai sun samu akalla Credit 5, an kama makarantu 93 da malamai 52 kan satar jarabawar NECO ta bana

Kotu ta hana Timipre Sylva tsayawa takarar gwamnan Baylesa

Duk da hukuncin kotun, APC ta ce kamar Sylva ya ci zaben ya gama, kuma shi za a rantsar