Labarai

Labarai

ICRC ta tallafa wa mutum 10,000 kan lafiyar Ƙwaƙwalwa a Borno

A halin yanzu muna aiki a yankuna uku a birnin Maiduguri.

Dalilin da Gwamnatin Tinubu ta ci gaba da biyan tallafin man fetur — PENGASSAN

Farashin man a kasuwar duniya ya tashin gwauron zabi sannan farashin dala na ci gaba da hauhawa.

Kotu ta dawo wa dan majalisar NNPP kujerarsa a Kano

A baya dai kotun sauraron kararrakin zabe ce ta soke nasarar shi

Mahara sun kashe mutum 4, sun jikkata wasu 5 a Zariya

An kai harin ne Anguwar Dankali da ke Zariya

‘Babu wata jami’a a Najeriya da ta kai ABU Zariya samar da kwararru a fannin shari’a’

Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya ta bayar da gudunmuwa ga ci gaban harkokin shari’a ga Najeriya.