Labarai

Labarai

Mai tabin hankali ya kashe mutum 8 a Adamawa

Sai dai daga bisani shi ma wasu mutane sun kashe shi

Najeriya ba ta kai matsayin fara yanke hukuncin kisa a kan laifin cin hanci ba – Shugaban NIPSS

Ya ce canjin dabi’u ake bukata ba hukuncin ba

Gwamnatin Kano ta haramta amfani da littafin ‘Queen Primer’ saboda lalata tarbiya

Amfani da kalmar ‘gay’ wani sako ne da a wannan zamanin ake jingina ta ga ’yan luwaɗi.

Rikici tsakanin ƙauyukan Osun ya sa an harbi DPO da wasu ’yan sanda 4

Gwamnan jihar ya kuma ba da umarnin harbi ga duk wanda ya sake tayar da zaune tsaye a yankin

Jami’an tsaro sun kama malamin Jami’ar Kalaba da ake zargi da lalata ɗalibansa

‘Yan sandan sun ce yanzu an tafi da shi Abuja