Labarai

Labarai

An kama ɗan China kan zargin yi wa mace fyade a wajen fasa dutse

An kama wani ɗan ƙasar China mai shekaru 59 bisa zargin yi wa wata mata fyade a  wani wajen fasa dutse da ke yankin Kobape a jihar Ogun.

INEC ta sanar da ranar zaben kananan hukumomi a Abuja

Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta tabbatar da cewa zaɓen ƙananan hukumomin Babban Birnin Tarayya (FCT) zai gudana a ranar Asabar, 21 ga watan Fabrairu, 2

An kama wani mutum kan zargin kashe mai gidan da yake haya a Gombe

Rundunar ta ce ta samu wasu abubuwa da ake zargin da su wanda ake zargin ya yi amfani wajen aikata laifin.

Jama’a sun tsere bayan ’yan bindiga sun kai hari wasu yankunan Filato

Jama’ar yankunan sun ce za su dawo gidajensu da zarar zaman lafiya ya wanzu.

’Yan siyasa su daina amfani da matasa wajen tayar da tarzoma — Uba Sani

Kowane ɗan siyasa yana da ’ya’ya. Su fito da su su je su yi harkar siyasa a titi, kada su saka ku.