Labarai

Labarai

Kotu ta yanke wa wanda ya yi wa ’yar shekara 4 fyaɗe a coci ɗaurin rai da rai

Kotun ta ce wanda ya aikata Kafin kuma rikakken makaryaci ne

Tinubu ya nada wanda zai maye gurbin El-Rufa’i a matsayin minista daga Kaduna

Tinubu ya bukaci Majalisar ta amince da nadin cikin gaggawa

Ruftawar ginin coci ta kashe fasto a Binuwai

Ginin cocin Sunansa ya rufta inda ya kashe daya daga cikin fastocin cocin a Jihar Binuwai

’Yan sa-kai sun kai wa rugagen Fulani hari a Sakkwato

’Yan sa-kai sun kai wa rugugen Fulani hari bayan ’yan bindiga sun kashe mutum uku sun sace wasu a Karamar Hukumar Binji ta Jihar Sakkwato

Mutum 40 sun bace bayan kifewar kwalekwale a Kebbi

kwalekwalen yana dauke da mutane 50 a lokacin da ya yi hatsari a kan Kogin Neja