Labarai

Labarai

Kotu ta kori ƙarar NNPP, ta tabbatar da nasarar PDP a kujerar Gwamnan Taraba

Kotun ta ce NNPP ta gaza gabatar da hujjojin da za su tabbatar da da’awarta

An kama mutum 8 kan zargin sayar wa da Gombawa mushe

Mutanen sun ce sun jima suna sayar da mushen ga Gombawa

Fiye da mutum 4,000 ne suka nemi shiga auren zawarawa — Hukumar Hisbah

Mutane na ta surutu cewa an ce za a rakashe a wajen bikin.

Dangin matar da suka ce an cire wa sassan jiki a asibitin Gombe sun lashe amansu

Sun ce sun gamsu ne bayan yin bincike a asibitin

Ba gudu ba ja da baya kan fara yajin aiki – ’Yan ƙwadago

Kungiyar ta ce sam ba ta tattauna da gwamnati ba kan batun