Tinubu bai ba kowa damar tattaunawa da ’yan ta’adda ba – Abdulaziz
Sai dai hadimin ya ce a yanzu babu wanda gwamnatin ta bai wa damar yin sulhu da ‘yan bindiga.
Labarai
Sai dai hadimin ya ce a yanzu babu wanda gwamnatin ta bai wa damar yin sulhu da ‘yan bindiga.
Hadiman Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jihar Kano sun doshi mutum 300, bayan ya nada karin wasu 94.
’Yan sanda sun cafke wasu mutum biyu kan satar wayoyi kusan dubu daya a kasuwannin wayoyi da ke titin Beirut da kuma Farm Centre a Kano
A sakonsu na Maudi, Shugaba Tinubu da Mataimakinsa Kashin Shettima sun yi kira ga al’ummar Musulmi su yi koyi da halayyar Manzon Allah (SAW)
Majalisar ta amince da nadin nasa biyo bayan tantance shi a ranar Talata.