Labarai

Labarai

Mun gaji da alkawuran yaudara – ’Yan ƙwadago ga Tinubu

Kungiyar ta ce ta gaji da gafara sa, ba ta ga ƙaho ba

Kwastoma ta sace yara 2 a shagon mahaifiyarsu a Binuwai

Ta fake da neman canji ta yi layar zana da yaran su biyu

EFCC ta tsare masu hakar ma’adinai ba bisa ka’ida ba 80 a Kwara

Gwamnatin Kwara za ta sa dokar ta-baci kan masu hakar ma’adinai ba bisa ka’ida ba, a yayin da EFCC ta kama mutum 80 kan laifin a jihar

Yadda sojoji suka ceto 10 daga cin daliban jami’a da aka sace a Zamfara

Sojoji sun kubutar da 10 daga cikin daliban da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su daga Jami’ar tararyya da ke Gusau a Jihar Zamfara.

‘Rashin Albashi Mai Kyau Ke sa Likitoci Kaura daga Najeriya’

Sama da kashi 70 na wani rukuni na ’ya’yan kungiyar a asibitin Jami’ar ABU ba a biya su albashin watan Agusta ba