Labarai

Labarai

Farfesa Mohammed Inuwa Ja’afar ya zama sabon shugaban jami’ar Kashere

Farfesa Ja’afar ya zama shugaban jami’ar na huɗu da aka naɗa tun bayan kafuwarta.

’Yan sanda sun kama ɗan bindiga, sun ceto mutum 2 da aka sace a Nasarawa

Kwamishinan ‘yan sandan jihar ya bayar da umarnin kamo waɗanda suka tsere.

’Yan bindiga sun kashe mutum 17, sun kone kasuwar kauye a Binuwai

’Yan bindiga sun kashe mutum 17, ciki har da ɗan sandan kwantar da tarzoma, a harin da suka kai wata kasuwa da ke kauyen Abande a karamar hukumar Kwan

Wani riƙaƙƙen ɗan daba ya faɗa komar ’yan sanda a Kano

Wanda ake zargin ya shahara wajen haɗa gungun ‘yan daba domin kai hare-hare da ƙwace dukiyoyin mutane.

EFCC ta kama jarumar Kannywood kan wulaƙanta takardar Naira

An kama Samha ne bayan wani bidiyo da ta yi tana share majina da takardar Naira 1,000.