Labarai

Labarai

Kotu ta tabbatar da Sanwo-Olu a matsayin halastaccen Gwamnan Legas

Kotun ta yanke hukuncin cewa korafin jam’iyyar PDP da dan takarar Olajide Adediran ba shi da tushe,

Tsadar kudin rajista ya kusa korar rabin daliban jami’a —ASUU

Shugaban Kungiyar ASUU ya ce karatu zai gagari rabin daliban jami’a, muddin gwamnati ba ta hana jami’o’in karin kudin rajistar barka

Gobara ta tashi a Kotun Kolin Najeriya

A safiyar Litinin gobara ta tashi a Kotun Koli

A wata 4 Tinubu ya ciwo bashin tiriliyan 1.6 daga Bankin Duniya

Shugaba Tinubu ya ciyo karin bashin Naira biliyan 536 (Dala miliyan 700) da nufin bunkasa bangaren ilimin ’yan mata

An yi garkuwa da Kwamishina a Binuwai

’Yan bindiga sun yi garkuwa da kwamishinan yada labarai na Jihar Binuwai a gidansa