Labarai

Labarai

Mun kashe ’yan ta’adda 52 a Borno da Yobe — DHQ

Dakaru sun samu nasarar ƙwato makamai da dama.

Diphtheria: Cutar mashaƙo ta yi ajalin mutum 10 a Jigawa

Ma’aikatar Lafiya ta ce ɓarkewar cutar abin damuwa ne ganin cewa ta ɓulla a yankunan da ba a taɓa yin riga-kafin ta ba.

Ban gamsu da hukuncin kotu kan zaben Bauchi ba, zan ɗaukaka ƙara – Sadique

Ya ce tuni ya umarci lauyoyinsa su daukaka ƙara

Ba daidai ba ne tsine wa shugabanni saboda tsadar rayuwa – Sheikh Dahiru Bauchi

Ya ce a maimakon haka, kamata ya yi a koma ga Allah

Matsalar rashin zuwan mata makaranta ta fi tsanani a Arewacin Najeriya — UNICEF

Wannan matsalar na ci gaba da ta’azzara ne sakamakon tsananin talauci da al’umma ke fama da shi.