An maka kamfanin Google a kotu saboda rashin iya kwatance ga direba
“Gadar ta karfe tsawon shekara 9, kuma mun fada wa Google ya gyara kwatancensa, ya ƙi”
Labarai
“Gadar ta karfe tsawon shekara 9, kuma mun fada wa Google ya gyara kwatancensa, ya ƙi”
Ya bayyana haka ne a birnin New York na Amurka
Gwamnatin Tarayya ta ce kananan yara 11,00 sun daina zuwa makranta saboda rashin tsaro da ya sa aka rufe makaranu 400 a Jihar Neja
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta cafke wani matashi dan shekara 27 da ke yin sojan gona a matsayin jami’in tsaro na DSS
Luggerewo ya ce zai daukaka kara bayan kotun ta ba da umarnin sake zabe a cikin kwana 30.