Labarai

Labarai

Kotu ta kwace kujerar Shugaban Majalisar Gombe

Luggerewo ya ce zai daukaka kara bayan kotun ta ba da umarnin sake zabe a cikin kwana 30.

Nadin Hakeem Baba-Ahmed ya nuna Tinubu ya shirya yin aiki

Dattawan Arewa sun bukaci Hakeem Baba-Ahmed ya ba wa Tinubu shawarwari na gari domin ci gaban Najeriya

Yau kotu ke yanke hukuncin zaben Gwamnan Kano

APC na sa ran za a ba wa Gawuna kujerar gwamnan Kano, a yayin da NNPP ke da kwarin gwiwar kotu za ta yi watsi da karar da APC ta shigar

Wutar lantarki ta sake ɗaukewa gaba ɗaya a Najeriya

Hakan ma zuwa ne kasa da kwana biyar bayan samun irin wanna matsalar

‘Matatar man Ɗangote za ta fara aiki a watan Nuwamba’

A baya dai an tsara matatar za ta fara aiki a watan Agusta