Labarai

Labarai

Tinubu ya isa New York don halartar taron Majalisar Dinkin Duniya

Shugaba Tinubu zai gana da sauran shugabannin duniya a taron.

Za a fara kwato kuɗaɗe daga manoman da suka yi taurin bashi a Yobe

Za a yi amfani har da jami’an tsaro wajen kwato kudaden

Ambaliya ta lalata gidaje kusan 150 a Jos

Ambaliyar ta biyo bayan ruwan da aka tafka a ranakun Asabar da Lahadi

A wata 6, Najeriya ta kashe tiriliyan 2.34 wajen biyan bashi – DMO

Ofishin Kula da Basussuka na Kasa (DMO) ne ya tabbatar da haka a wani rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Kasuwa Ke Neman Hana Kayan Abinci Sauka

Ina dalilin tashin farashin kayan masarufi a kasuwannin duk da shigowar sabon amfanin gona?