Labarai

Labarai

An kama wanda ake zargi da kashe kwarton matarsa a Yobe

An gargaɗi al’umma da su guji ɗaukar doka a hannunsu wajen warware rikice-rikicen zamantakewa ko na aure.

‘Muna kiran likitoci ’yan Kano da ke aiki a jihohi maƙwabta da su dawo gida’

Gwamnatin ta ce duk likitan da ya dawo Kano zai ci gaba da riƙe matsayin da ya kai a wurin aikin da ya fito.

An yanke wutar lantarki a Ofishin Jakadancin Najeriya da ke Afirka ta Kudu

An dawo da wutar lantarki a ofishin jakadancin bayan biyan duk wasu basussuka da suka kamata.

Babu tattaunawa tsakanin Kwankwaso da APC —Kwankwasiyya

Kakakin kungiyar, Dakta Habibu Sale Mohammed, ya fitar, ta bayyana cewa Kwankwaso bai taba shiga shiga tattaunawa da APC ko Shugaba Bola Ahmed Tinubu

NECO ta saki sakamakon jarrabawar 2025 na dalibai masu zaman kansu

Kashi 71.6% na daliban da suka zana jarrabawar sun samu akalla Credit 5, ciki har da darussan Lissafi da harshen Ingilishi.