Labarai

Labarai

Mai A-Daidaita-Sahu ya mayar da N15m da fasinja ya manta a babur dinsa

Naira miliyan 15 din da aka manta sun hada da Naira miliyan 2.9 da kuma miliyan 10.13 na kudin CFA.

Jami’ar Amurka: CSU ta tabbatar cewa Tinubu dalibinta ne

Jami’ar Jihar Chicago (CSU) da ke Amurka ta tabbatar cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu dalibinta ne da ya kammala digirin farko a 1979

Gobara ta tashi a babbar cibiyar samar da lantar a Kebbi

Gobara ta tashi da tsakar dare a ofishin Kamfanin Samar da Wutar Lantarnki na Najeriya (TCN) da ke Birnin Kebbi.

Gwamnati ta lashe amanta kan dawowar jiragen Daular Larabawa

Gwamnati ta ce zuwa yanzu babu ranar dawowar aikin kamfanonin jiragen Emirates da Etihad a Najeriya.

’Yan Boko Haram sun kashe manoma 5, sun sace 3 a Borno

’Yan ta’addan sun kuma sace karin mutum uku a yankin