Labarai

Labarai

An ɗauke wutar lantarki a faɗin Najeriya

Wutar lantarki ta dauƙe gaba ɗaya a faɗin Najeriya a safiyar Alhamis.

An haramta wa jiragen ruwa tafiyar dare a Taraba

Masu sufurin jiragen ruwa a Taraba sun haramta tafiye-tafiye a cikin dare da kuma daukar kaya fiye da kima

Zargin karkatar da hatsi: Gwamnan Kano ya dakatar da shugaban kamfanin KASCO

An dakatar da shugaban ne kan zargin karkatar da hatsi.

Larabgana: Asali da tarihinta a al’adar Bahaushe

Wadanne abubuwa ne ba a yi a daren a al’adance?

Kotu ta kwace kujerun ’yan majalisar PDP 4 a Filato

Sai dai jam’iyyar PDP a jihar ta ki amincewa da hukuncin da kotun ta yanke.