Labarai

Labarai

Amfani da man girki mara inganci na kawo ciwon zuciya —Masani

Masani ya bayyana cewa amfani da man girkin da ba a tantance ingancinsa ba na iya haddasa ciwon zuciya da sauran barazana ga lafiyar dan Adam

Kotu ta sake soke zaben ’yan majalisar PDP 2 a Filato

Hakan na zuwa ne bayan kotun ta kwace kujerar sanata da ta ɗan majalisa daga PDP a jihar

A yi bincike kan yawan kifewar kwale-kwale a Najeriya – Tinubu

Ya kuma mika ta’aziyyarsa ga iyalan mamatan hatsarin

Gwamnatin Gombe ta rushe gidajen Gala 5

An rushe gidajen ne saboda ba sa kan ka’ida

Majalisar Dokokin Kano ta dakatar da Shugaban Karamar Hukuma

An dakatar da shi ne tsawon wata uku saboda badakalar filaye