Labarai

Labarai

An haramta kilisa da hawan angonci ba tare da izini ba a Kano

Har kashe-kashe ana samu saboda fadan da ake tayarwa a wuraren.

Yadda sojoji suka kashe ’yan ta’adda 817, suka ceto mutum 720 a wata 3

Sojoji sun kwato makamai 3,269, bayan sun cafke mutum 1,326

Ruftawar kasa ta kashe mutum 30, an sace wasu 19 a Abuja

Mutum 30 sun mutu a sakamakon ruftawar kasa a wurin hakar ma’adinai, wasu mutum 19 kuma an yi garkuwa da su a Babban Birnin Tarayya Abuja

Za a yi kiɗan ƙwarya da na shantu yayin auren zawarawa a Kano – Daurawa

Sai dai ya ce ba za a bar mutane su shiga wajen shagalin da waya ba

Ɗan Najeriya na yunkurin kafa tarihin yin maganar awa 120 babu tsayawa

Yana kokarin kwace kambun awa 90 daga hannun wani dan kasar Nepal