An kashe dan Najeriya da ke taya Rasha yaki da Ukraine
“Abin bakin ciki. Ya bar iyalansa a Arewacin Najeriya ya shiga rundunar sojin Rasha domin yaki da Ukraine. An kashe shi a fagen daga,” in ji Zagazola
Labarai
“Abin bakin ciki. Ya bar iyalansa a Arewacin Najeriya ya shiga rundunar sojin Rasha domin yaki da Ukraine. An kashe shi a fagen daga,” in ji Zagazola
Sheikh Rigi Rigi ya rasu a ranar 1 ga Fabrairu, 2026, yana da shekara 57, bayan doguwar jinya; Ya bar mata hudu, ’ya’ya 37 da jikoki da dama
Wannan na zuwa ne a yayin da shirye-shiryen babban zaɓen shekarar 2027 ke ƙara ƙarfi a yayin da fitattun ’yan siyasa ke sauya lissafi domin makomar si
“Ibrahim ya yi rantsuwar cewa zai ɗauki fansa kan ’ya’yan mamaciyar ko ita kanta, kuma yau ya aiwatar da hakan.”
“Idan ka duba irin mutanen da ke cikin shirin, sai ka yi mamakin abin da ya taɓa ƙwaƙwalwarsu,” in ji Janar Christopher Musa