Labarai

Labarai

Gwamnan Ondo ya dawo gida bayan sama da wata 3 yana jinya a Jamus

Tuni mukarraban Gwamnan suka je Ibadan domin su tarbe shi

‘Sheikh Giro Argungu babban abin koyi ne’

karfe 2 na rana za a yi jana’izar Sheikh Giro Argungu a Jiihar Kebbi

Kotu ta yi watsi da da’awar Atiku cewa Tinubu dan kasar Guinea ne

Kotu ta ce zargin na Atiku ba shi da tushe ballantana makama

Rikicin Boko Haram ya yi ajalin mutum 35,000 a Arewa maso Gabas – MDD

Hukumar ta ce kashe-kashe sun fi muni ne a jihohin Borno, Adamawa da Yobe

Matsin rayuwa: Zulum Ya Bai Wa Ma’aikata Rancen N2bn

Gwamna Zulum ya ba kungiyar kwadago Naira biliyan biyu domin raba wa ma’aikata a matsayin rance mara ruwa don rage radadin cire tallafin mai.