Kotu ta tabbatar da nasarar Kofa a matsayin dan majalisar tarayya
Kotun ta ci tarar dan takarar APC 100,000 kan bata mata lokaci.
Labarai
Kotun ta ci tarar dan takarar APC 100,000 kan bata mata lokaci.
Kotun ta kori karar da Jam’iyyar APM ta shigar na neman soke halascin zaben Shugaba Bola Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima a zaben 2023.
Atiku da Peter Obi na neman kotu ta soke zaben Tinubu, inda kowannensu ke son a ayyana shi a matsayin zababen shugaban kasar Najeriya
Kwana 100 da shugaban ya yi a kan karagar mulki cike suke da abubuwa iri-iri da suka dauki hankali matuka
Ya ce an gina makarantun ne domin karatu, amma ana neman mayar da su kasuwa