Labarai

Labarai

Kotu ta dakatar da korar da aka yi wa Kwankwaso daga NNPP

Kotu ta ce a dakatar da korar har sai ta yanke hukunci

Hajji badi: NAHCON ta bukaci maniyyata su fara ajiye miliyan 4.5

Hukumar ta ce maniyyata su kwan da sanin kujera za ta yi tsada badi

Kotu ta kori ƙarar ɗan Ganduje kan kujerar ɗan majalisa a Kano

Kotun ta ce masu karar ba su da hujja

Yajin Aikin NLC ya hana Tantance Kwamishinoni a Gombe

Yajin aikin NLC ya tilasta wa Majalisar Jihar Gombe dage tantance kwamishinonin jihar da gwamna Muhammad Inuwa Yahaya ya tura sunayensu.

Sojoji sun kashe masu garkuwa da mutane 6 a Filato

Sojojin sun cafke wasu muggan masu kera bindigogi ta bayan fage a jihohin Filato da Kaduna.