Labarai

Labarai

‘Dan daba’ ya lakada wa dan jarida duka a cikin gidan gwamnatin Adamawa

Dama sau biyu dan dabar na yin barazanar yin maganin dan jaridar

Cin Zarafin Shehunnai: Mai Dubun Isa ya janye kalamansa

Mawaƙi Malam Usman Mai Dubun Isa da ake tuhuma da cin zarafin Sheikh Tijjani Usman Zangon Barebari da Sheikh Ibrahim Inyass ya janye kalamansa. Mai Du

Keyamo ya soke jinginar da filayen jiragen saman da gwamnatin Buhari ta yi

Ya kuma dakatar da shirin kafa kamfanin jrage na Nigeria Air

Sojojin Nijar sun bukaci a fitar da jakadan Faransa ta karfin tsiya

Sun ce sun janye masa duk wasu abubuwa a matsayin jakada

Mutanen da Gobara ta kashe a Afirka ta Kudu sun haura 70

Mutum 64 ciki har da kananan yara sun mutu a gobarar da ta tashi a wani bene a birnin Johannesburg na kasar Afirka ta Kudu a safiyar Alhamis.