Labarai

Labarai

Abba Gida-Gida ya soke rabin kudin manyan makarantun Kano

Na ba da umarnin rage kudin makarantar nan take.

Sanatan Kano ya ba dalibai 620 tallafin karatu a BUK

Aminiya ta gano cewa duk dalibin mazabar da ya rabauta ya samu tallafin N50,000 daga dan majalisar.

‘Duk jami’in da ba shi da hurumi a taron MDD ba zai samu bizar zuwa Amurka da ni ba’

Dole ne mu rika taka tsantsan wajen tafiyar da kudaden al’umma da ake kashewa.

An kwaso ‘yan Najeriya 139 da aka kubutar daga gidan yari a Libya

Wadanda lamarin ya shafa sun iso filin jirgin sama na Murtala Muhammad da ke Legas.

Zaben Kano: APC ta roki a yi azumi ta samu nasara a kotu

A ranar Asabar ne jam’iyyar NNPP ta gudanar da taron addu’ar neman nasara a kotun sauraren kararrakin zabe.